Baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin na kasa da kasa, ya baiwa kamfanoni daga kasashe mafi karancin ci gaba dandali na farko don baje kolin kayayyakinsu, da fadada harkokin kasuwanci, da taimakawa wajen samar da karin ayyukan yi a cikin gida, da inganta rayuwarsu, in ji masu baje kolin CIIE karo na shida da ke gudana.Dada Bangla, Bangladeshi jute...
Kara karantawa