【Labaran CIIE karo na 6】Firaministan kasar Sin zai halarci bikin bude taron CIIE, da gabatar da jawabi

A yau Lahadi ne firaministan kasar Sin Li Qiang zai halarci bikin bude baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin karo na shida (CIIE) da taron tattalin arzikin kasa da kasa na Hongqiao, tare da gabatar da wani muhimmin jawabi, in ji kakakin ma'aikatar cinikayya ta kasar a jiya Juma'a.
Za a gudanar da bikin bude taron ne a birnin Shanghai, in ji kakakin Shu Jueting.
Source: Xinhua


Lokacin aikawa: Nuwamba-03-2023

  • Na baya:
  • Na gaba: