Bisa kididdigar da hukumar kwastam ta kasar Sin ta bayar, an ce, a cikin watanni biyar na farkon bana, darajar shigo da kayayyaki da kasar Sin ta samu ya kai yuan triliyan 16.77, wanda ya karu da kashi 4.7 bisa dari a duk shekara.Daga cikin wannan jimillar, fitar da kayayyaki zuwa kasashen waje ya kai yuan tiriliyan 9.62, wanda ya karu da kashi 8.1 bisa dari;Kayayyakin da aka shigo da su ya kai yuan tiriliyan 7.15, sama da kashi 0.5%;rarar ciniki...
Kara karantawa